DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wani rahoton Hukumar Kula da Duwatsu (USGS) ta Amurka ya bayyana cewar, da safiyar Juma’ar nan, wata girgizar kasa ta afkawa yankin...
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon bala’in girgizar ƙasar da ya afka wa ƙasashen Turkiyya da Siriya ya zarta 28,000, yayin da ake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An samu nasarar kashe wutar da ta tashi a ɗaya daga cikin manyan tashoshin ruwan Turkiyya, kamar yadda...