Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United za ta sayar da ‘yan wasanta irinsu Marcus Rashford ɗan Ingila, da mai buga gaba asalin Faransa Anthony Martial, da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Dan wasan gaban Bayern Munich da Jamus Thomas Muller ya ja hankalin Newcastle United da Everton, yayin da kwantiraginsa ke cikin shekara...