News4 years ago
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya gargadi al’umman jihar kan amfani da lambar wayarsa ba bisa ka’ida ba.
Daga khadija Abdullahi Mahmud. Matawalle dai ya ce bayan sakin lambarsa da manufar magance matsalar rashin tsaro a jihar, sai wasu suka fara saka shi a...