Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United tana son sayen dan wasan gaban Everton da Brazil Richarlison. Ana rade radin dan wasan zai tafi Real Madrid, wadda tsohon abokinsa Carlo Ancelotti...
muhammad muhammad zahraddin ( INDARANKA ) Ɗan wasan gaba na Faransa Kylian Mbappe na tattaunawa da ƙungiyarsa ta Paris St-Germain. Tun farko an sa ran dan...