News4 years ago
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta ce, rashin zirga-zirgar babura masu ƙafa a kan titinan Kano ya sanya ana yin tuƙi cikin bin doka.
Daga muhammad muhammad zahraddin Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗan Agundi ne ya bayyana hakan ta cikin shirin Barka da Hantsi na nan Freedom Radio....