News9 months ago
Jami’an Yan Sanda Sun Kama Matashin Da Ake Zargi Da Kashe Kakanninsa A Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafewar wani matashi da ake zargi da halaka kakanninsa a Kofar Dawanau, karamar hukumar Dala, ta hanyar caccaka...