Sports4 years ago
Kasuwar ‘yan ƙwallo: Makomar Nunez, Jorginho, Tchouameni, Azpilicueta, Phillips
Newcastle ta gabatarwa Benfica tayin euro miliyan 60 (£50m) kan ɗan wasan Uruguay Darwin Nunez, mai shekara 22, a kokarin shan gaban ƙungiyoyin Firmiya da ke farautarsa. (Footmercato – in...