Barcelona ta yi yunkurin cin moriyar takunkumin da aka sanya wa Chelsea, inda za ta dauke mata ‘yan bayanta guda uku, Antonio Rudiger, da Cesar Azpilicueta,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle United na sha’awar daukar dan bayan Jamus Antonio Rudiger, idan kwantiragin dan wasan mai shekara 29 ya kare da Chelsea a...
Daga Hamza Yusuf Yobe Real Madrid da Paris St-Germain da Bayern Munich da kuma Juventus duka sun fara tattaunawa da wakilan Antonio Rudiger kan yarjejeniyar sayen...