Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen Jihar Kebbi ta kama wani matashi mai suna Idrisu Musa bisa zargin kashe babban ɗan uwansa, Muhammed Haruna, da matarsa Habiba Muhammed...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Ƴan ta’adda sun kai hari a wasu kauyuka a ƙaramar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi, inda suka kashe aƙalla mutane shida tare da yin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama a nayi a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da lalata da kananan yara. Kwamishinan ‘yan sandan jihar...
DAGA A YASIR SANI ABDULLAHI. Yayin da ‘yan Najeriya kuka dangane da halin raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 40 ne ’yan bindiga suka kashe, ciki har da jami’an tsaro, a jihohin Kebbi da Zamfara a...