News2 years ago
Kungiyoyin Ƙwadago Sun Bukaci Gwamnati Ta Biya Ma’aikata ₦615,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta kasa ta NLC tare da TUC ta ‘yan kasuwa, sun nemi gwamnati ta biya ₦615,000 ga ko wane ma’aikaci...