Iyalan mafarauta 16 ‘yan asalin Jihar Kano da aka kashe a garin Uromi na Jihar Edo a watan Maris na shekarar 2025 sun bayyana damuwarsu kan...
An Kama Mafarauta Huɗu Ƴan Asalin Jihar Kano A Edo Masu farautar – Yusuf Abdulkarim, Mujaheed Garba, Shittu Idris, da Jamilu Habibu – an kama su...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci gwamnatin Jihar Edo da ta fito da bayani kan wadanda suka aikata kisan gillar da ya rutsa da...