News4 months ago
Ƴarinya ‘Yar Shekara 17 Ta Yi Garkuwa Da Kanta Tare Karɓar Kuɗin Fansa Daga Hannun Mahaifiyarta
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta dake kudancin Najeriya ta kama wata yarinya mai shekara 17 da ake zargi da shirya garkuwa da kanta tare da wasu...