DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan farin kaya ta DSS ta shigar ƙarar tuhume-tuhume guda biyar da suke da alaƙa da ta’addanci akan ɗan gwagwarmayar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta jefa ƙuria’r amincewa da tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau daga kan muƙaminsa...