News3 years ago
An kama wani ma’aikacin jinya da wasu ma’aikata biyu bisa bacewar mahaifa a cikin asibitin
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya, ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadi a cibiyar lafiya ta...