News2 years ago
Majalisar wakilai ta yi watsi da buƙatar Tinubu ta sayen jirgin ruwan shaƙatawa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar wakilan Najeriya ta cire kuɗi naira biliyan biyar da aka ware a cikin ƙaramin kasafin kuɗin ƙasar domin sayen jirgin ruwan...