Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa za ta yiwa ɗaliba masu bukata ta Musamman rajistar jarabawar UTME ta shekarar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rangwamen Naira 100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman, a wani yunƙuri...