Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Yobe ta kama mutane 14 da ake zargi da safarar da kuma sayar da miyagun ƙwayoyi, bayan wani samame da jami’anta suka...
Daga Abbas Ibrahim Kafa Kwamitin Musamman Kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Fataucin Su da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi, na ɗaya...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wasu dattawa biyu masu shekaru 84 da 75 a birnin Umuahia na Jihar Abiya...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, sun bayyana cewa matsalar amfani da miyagun ƙwayoyi na ƙara kamari...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wasu shugabanni uku na wata ƙungiyar masu safarar miyagun ƙwayoyi, wadda ke amfani da...