Daga Khadija Ibrahim muhmd Barcelona na son daukan dan gaban Arsenal da Faransa Alexandre Lacazette, mai shekara 30, a bazara lokacin kwantiraginsa ya kare da Gunners....
Daga muhammad muhammad zahraddin Dan wasan gaban Bayern Munich da Jamus Thomas Muller ya ja hankalin Newcastle United da Everton, yayin da kwantiraginsa ke cikin shekara...