A rana mai Kamar Ta Yau 13 ga Fabrairun 1976, a ka kashe Shugaba mulkin Soja na Tarayya Najeriya General Murtala Ramat Muhammad a Wani yunkurin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar cewar ta janye mambobinta daga bakin aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar kula da asibitoci a jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya sake dakatar da wani likita a asibitin kwararru...