News3 years ago
Gwamnatin Jahar Kano Ta Musanta Rahoton Mutuwar Mutum 10 A Rana Daya A Wani Asibitin Jihar
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya musanta rahoton da aka wallafa a kafafen sada...