News4 years ago
Na sha daƙyar a hannun gwamnatin Kano, bayan sun yiwa mutane na yankan Rago — Sha’aban
Daga Yasir sani abdullahi Dan majalisar tarayya na karamar hukumar Birni, Sha’aban Ibrahim Sharada, ya zargi gwamnatin Kano da kai masa farmaki a lokacin zaben fidda...