DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Litinin ne kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria ya kaddamar da tsarin sadarwar wayar salula na 5G a jihohi uku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu ruwa da tsaki da wasu ‘yan Najeriya a kusan kowane bangare na bayyana mabambantan ra’ayoyi kan mulkin Shugaba Muhammadu Buhari,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin danyen man da Najeriya ke hakowa ya ragu zuwa ganga dubu dari 9 da 99 a kowace rana a watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan Najeriya 1,350 a ranar Lahadin da ta gabata sun bar birnin Khartoum na Sudan da yaki ya daidaita...
An tsinci gawar wani dan Najeriya a jikin tayar wani jirgin sama mallakin kamfanin KLM da ya tashi daga Legas zuwa kasar Netherlands. A cewar wata...
Mutane milyan daya da dubu dari takwas ne suka amfana da shirye-shiryen. Gwamnatin tarayya ta ce mutane miliyan 1 da dubu dari 8 ne suka...
Cibiyar bincike kan ayyukan likitanci a Najeriya ta ce duk da matakan rigakafin da ake ɗauka, mata 28 na mutuwa duk rana sanadin cutar kansar mahaifa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkalan wasa 29 da ga Nijeriya ne za su busa wasanni a ƙarƙashin FIFA a 2023. Kamfanin Dillancin Labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Najeriya sun bukaci a samar da isassun takardun sabbin kudi a bankuna domin saukaka musu halin da suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Gasar Serie A ta Italiya, ’yan wasan Najeriya biyu, Victor Osimhen da ke taka leda a Kungiyar Napoli...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babbar jami’ar Birtaniya a Najeriya, Catriona Liang ce ta bayyana hakan a ranar Laraba Gwamnatin Birtaniya ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) Emirates, ya dakatar da jiragenta zuwa Najeriya ba tare da bata lokaci ba, suna ambaton...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Amurka ta sanar da shirin tallafawa Najeriya cikin gaggawa da dala miliyan 55 domin taimaka wa ƙasar wajen shawo...