Daga Khadija abdullahi muhmd Arsenal ta gabatar da bukatarta ta sayen ɗan wasan gaba a Manchester United da Ingila Marcus Rashford, mai shekara 24. (Football Insider) Kocin Derby Wayne Rooney shi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United tana son sayen dan wasan gaban Everton da Brazil Richarlison. Ana rade radin dan wasan zai tafi Real Madrid, wadda tsohon abokinsa Carlo Ancelotti...