Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga muhammad muhamad zahraddin Kocin Chelsea Thomas Tuchel na zawarcin ɗan wasan Real Madrid mai shekara 24, Eder Militao, domin maye gurbin German Antonio Rudiger. (AS – in Spanish) Manchester City na...