Sakamakon yawan rashin jituwa da ake samu tsakanin Real Madrid da hukumar La Liga ta Sifaniya, rahotanni na cewa ƙungiyar na duba yiwuwar barin gasar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Za’a fafata wasan ne tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Real madrid ta kasar andulus da kungiyar kwallon kafa ta Borusia Dortmond ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Cadiz ta yi rashin nasara a gida a hannun Real Madrid da ci 3-0 a wasan mako na 14 a La...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayinda aka dawo domin ci gaba da buga wasannin UEFA Champions League a zagaye na biyu. BBabbn wasan da masu sha’awar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce ba zai sayi ɗan wasan gaba Kylian Mbappe daga Paris St-Germain a bana ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyoyin kwallon kafa biyu da suka shahara a fagen kwallon kafa ta duniya Real Madrid da Barcelona za su fafata a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Real Madrid ta kulla kwantiragi da dan wasan Sifaniya, Joselu daga Espanyol akan aro cikin tsawon kaka, amma yarjejeniyar ta bada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsallaka zuwa wasan karshe na Gasar Zakarun Turai bayan da ta yi wa Real Madrid dukan...
Girona ta kwance wa Real Madrid zani a kasuwa daci 4 da 2 Ɗan wasan gaban Girona ya zazzaga kwallaye huɗu shi kaɗai...
Real Madrid ta tsallaka wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan da ta yi wa Barcelona dukan kawo wuka har gida da ci 4 da...
Real Betis da Real Madrid za su buga wasan mako na 24 ranar Lahadi a gasar La Liga a filin wasa na Benito Villamarin. Ranar 3...
A fafatawar da ta yi mai ban sha’awa a filin wasa na Anfield, real Madrid ta dawo da ci biyu da nema inda ta samu...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABI’U Real Madrid ta yi rashin nasara da ci 1-0 a gidan Mallorca a La Liga ranar Lahadi, inda Marco Asensio...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Barcelona da Real Madrid za su gwabza a wasan da zai kai daya daga cikinsu zuwa karawar karshe a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Karim Benzema ya zura kwallo a raga a ranar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Real Madrid ta samu nasarar kai bantenta zuwa wasan karshe na Kofin Zakaran-Zakaru na Sifaniya, wato Spanish Super Cup....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar Sport ta ruwaito cewa dan wasan gaban Barcelona da Netherlands Memphis Depay na son komawa Manchester United, shekaru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hazikin dan wasan tsakiya na Real Madrid, Toni Kroos ya karbi katin sallama na farko a tarihin sana’arsa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Real Madrid ta yi galaba a kan babbar abokiyar hamayyarta Barcelona wadda ta lallasa da ci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Za a ci gaba da wasa na uku-uku a cikin rukuni a gasar Champions League ranar...