Connect with us

Sports

Abinda Ya Kamata Ku Sani Akan Wasan Napoli Da Real Madrid 

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

Yayinda aka dawo domin ci gaba da buga wasannin UEFA Champions League a zagaye na biyu. BBabbn wasan da masu sha’awar kallon kwallon kafa zasu fi mayar da hankali a wannan satin shi ne wasa tsakanin Real Madrid da Napoli.

A tarihi, kungiyoyin biyu sun hadu sau biyar inda Real Madrid ta samu nasara a wasanni 4 sannan akayi kunnen doki daya.

Advertisement

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun:Allah ya yiwa shugaban ƙungiyar dattawan Jihar Jigawa.

Kungiyar kwallon kafa ta Napoli da ke kasar Italiya bata taba samun nasara akan Real Madrid ba.

Kungiyar Napoli ce ke jan ragamar rukunin C na gasar ta UEFA yayinda Madrid ke binta a baya.

Advertisement

Madrid tana da ‘yan wasan da suka samu rauni kuma ba zasu buga wasan na yau ba da suka hada da Militao, David Alaba da kuma mai tsaron raga Thiabaut Courtois

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending