Daga Muhammad Muhammad zahraddin Arsenal na son dauko ɗan wasan Manchester City Gabriel Jesus, mai shekara 25, zuwa Emirates, tuni kuma wakilan ƙungiyar suka soma tattaunawa da...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...
Ɗan wasan gaba a Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 37 na son ayita ta kare tsakaninsa da wakilinsa kan makomarsa a Manchester United sakamakon yadda rayuwa ta yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Ana alakanta ɗan wasan Faransa Kylian Mbappe da komawa Real Madrid idan kwantiraginsa ya ƙare da Paris St-Germain a karshen kaka, sai dai ɗan wasan...