Wata sabuwar takaddama ta kunno kai tsakanin gwamnatin jihar Rivers da Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) biyo bayan janyewar NBA daga gudanar da babban taronta a jihar....
Jami’an tsaron da ke gadin harabar majalisar dokokin jihar Rivers sun ƙulle ƙofar majalisar tare da hana gwamnan jihar Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar. Cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin jihar na shekarar 2024 da ya kimanin naira biliyan 800....