News2 years ago
Da Dumi-Dumi: Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya Da Rano Da Ƙaraye
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Waɗanda aka naɗa ɗin su ne...