News1 year ago
Yan Sanda Sun Sanar Da Kama Shamsiyya, Da Tawagar Ta, Wadda Ake Zargi Da Ƙwarewa Wajen Satar Wayoyi A Kano.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holen wata matashiya mai suna Shamsiyya da ake zargi da ƙwarewa wajen satar wayoyi a unguwanni...