News4 years ago
Shugaban NNPP na Kano ya yi barazanar zuwa kotu bayan da uwar jam’iya ta naɗa Doguwa a matsayin shugaban riƙo
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Jam’iyar NNPP a Jihar Kano, Hisham Habib, ya yi barazanar ɗaukar matakin Shari’a bayan da uwar jam’iyar ta ƙasa...