News3 years ago
Yan sanda sun cafke wasu mutane takwas da ake zargi da yin garkuwa da mutane a Jihar Kaduna
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane takwas da ake zargi da yin garkuwa da mutane a kewayen Maigana...