Mutum 11 sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a yankin Ore da ke Karamar Hukumar Odigbo a Jihar Ondo. Hatsarin na...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamnatin Habasha ta dauki matakin dakatar da bai wa ’yan Najeriya biza bayan sun isa kasar. Masu...