News2 years ago
DA DUMI-DUMI: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kauyen Sokoto, Sun Kashe Mutum 10, Sun Sace Da Dama A Ranar Sallah
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan ta’adda dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Dudun Doki da ke karamar hukumar Gwadabawa ta jihar ...