Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kauyen Sokoto, Sun Kashe Mutum  10, Sun Sace Da Dama A Ranar Sallah

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Wasu ‘yan ta’adda dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Dudun Doki da ke karamar hukumar Gwadabawa ta jihar  Sakkwato a safiyar Ranar Lahadi.

Advertisement

DA DUMI-DUMI: Jaridar Inda Ranka Tana Taya Al’ummar Musulmi Murnar Bikin Babbar Sallah 

Maharan sun kai farmaki kauyen ne da misalin karfe 1:30 na safe, inda suka kashe sama da mutane goma tare da yin awon gaba da wasu da dama kamar yanda Jaridar Solacebase ta ruwaito

 

Advertisement

 

Details soon 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending