Entertainment4 years ago
Ƴar Atiku Abubakar, Nana, ta baiwa jarumin Nollywood kyautar fili a Abuja
Daga kabiru basiru fulatan Nana Atiku, ƴar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ta baiwa wani jarumin masana’antar fina-finai ta kudancin Nijeriya, Nollywood, Zubby...