Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, sun bayyana cewa matsalar amfani da miyagun ƙwayoyi na ƙara kamari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kai samame otal din Emerald da ke unguwar Ladipo a Oshodi,...