News1 year ago
Gwamnoni Na Kokarin Sauya Sunayen Wadanda Za Su Samu Tallafin Kudaden Gwamnatin Tarayya —Minista
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan jinkai Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewar yanzu haka gwamnonin jihohi suna can suna kokarin sauya sunayen talakawan da gwamnatin tarayya...