Connect with us

News

Yanbindiga Sun Harbe Babba Ma’aikacin Jami’ar NOUN  A Zamfara

Published

on

IMG 20260907 112058 188

‘Yanbindiga sun kashe Malam Nasiru Gusau Marafa, mai kula da harkokin kuɗi na Jami’ar NOUN , a wani hari a Jihar Zamfara, a cewar wata sanarwa da jami’ar ta fitar.

Advertisements
Advertisements

Rahotanni sun bayyana cewa an harbe Marafa ne yayin da yake dawowa daga Gusau a ranar Lahadi, 6 ga Satumba, 2026.

Advertisements

GOMBE: Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Saurayi Bisa Zargin Caka Wa Budurwarsa Wuƙa A Maƙogwaro

Advertisements
Advertisements

Sanarwar, wacce Magatakarda kuma Sakataren Majalisar NOUN, Oladipo Adetayo Ajayi, ya sanya wa hannu, ta bayyana mutuwarsa a matsayin wani yanayi na tashin hankali da damuwa.

Sai dai sanarwar NOUN ba ta bayyana inda lamarin ya faru ba kuma ba ta bayar da cikakkun bayanai kan yanayin da ya kai ga harbin ba, ko kuma gano waɗanda ke da alhakin kisan nasa.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending