Sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken ya ce ya gargaɗi China cewa za ta ɗandɗna kuɗarta idan har ta bai wa Rasha wani taimako...
DAGA MUJAHID DANLAMI GARBA Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bukaci Poland ta kawo karshen wariyar da take nuna wa ‘yan ci-rani. Majalisar ta ce gwamnatin Poland...