News4 years ago
Wasu daga cikin mamallakan makarantun masu zaman kansu sun ce umarnin soke lasisin na su ya haifar da rudani.
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Iyayen yara da dalibai da kuma mamallaka makarantu masu zaman kansu sun shiga rudani a jihar Kano, biyo bayan matakin...