News4 years ago
WASU SAUYE-SAUYE DA AKA SAMU SUN BANKADO YANDA TSOHON SHUGABAN KASAR GAMBIYA YA HALATTA KUDADEN HARAM TARE DA AMFANI DASU WAJEN SAYEN GIDAJEN ALFARMA A AMURKA.
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wasu sauye-sauye da aka samu sun taimaka wajen bankado yadda tsohon shugaban kasar Gambia ya halatta kudaden haram, tare da...