Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga Usman Abdulahi jibirin Nguru Yobe Borussia Dortmund na shirin ganawa da wakilan dan wasan Norway Erling Braut Haaland a mako mai zuwa a yayin da suke...