DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyoyin da kiraye-kirayen sake fita zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haddasa matsi da tsadar rayuwa ga al’ummar Najeriya. Duk da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata kotu a Abuja babban birnin Najeriya ta bayar da belin mutum 10 da ake tuhuma da cin amanar ƙasa yayin zanga-zangar tsadar...