Sports
FA ta gurfanar da Arsenal a kotu

Daga Muhammad Zahraddin
Hukumar kwallon kafar Ingila, FA, ta gurfanar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal a gaban kotu saboda gazawar ‘yan wasanta na yin ɗa’a ga alkalin wasan da ya busa wasan kungiyar da Manchester City.
Lamarin ya faru ne a daidai minti na 59 da fara wannan wasa bayan da alkalin wasa ya bai wa Gabriel jan kati bayan an san kati ruwan doarwa guda biyu.
Arsenal na da nan da 7 ga watan Janairu da muke ciki domin su mayar da martani.