Sports
Kungiyar junior kano pillers ta samu nasara doke Jakata united dace daya me ban haushi 1-0
Daga usman Abdullahi Nguru Yobe
Kungiyar junior kano pillers tasamu nasara a wasan sada zumunci daya gudana a jahar Yobe inda ta doke abokiyarta. ta Jakada United Nguru da chi daya . mai ban haushi
Wasan ya gudanani a filin wasa na Nguru mini stadium inda Dan wasan su Ibrahim mula yasamu nasarar saka kwallo a minta na Saba,in da Biyar, wakilinmu usaman Abdullahi Jibirin ya rawaito mana wasandai ankai ruwa rana har ita Junior pillers din ta samu nasara .
Error: Contact form not found.