Connect with us

Interview

Mazan Kano Na Ƙoƙarin Mamaye Sana’ar Gashin Masara

Published

on

Spread the love

Daga muhammad muhammad zahraddin

 

Mazan Kano Na Ƙoƙarin Mamaye Sana’ar Gashin Masara

Advertisement

An fi ganin mata na sana’ar gashin masara a bakin hanya, musamman ƙabilu daga kudancin Najeriya.

Amma a wani ɗan bincike da wakilin jaridar indaranka muhammad muhammad zahraddin ya gudanar a cikin birnin Kano, alamu na nuni da cewa maza ma yanzu ba a barsu a baya ba.

Zulkifilu Idris na ɗaya daga cikin matasan da ya tsunduma cikin wannan sana’a ta gashin masara. Ya ce yana tattaki har Kwanar Ƙarfi da ke ƙaramar hukumar Kura domin sayo buhun masara, sannan ya dawo kan Hanyar BUK inda ya ke gashin nasarar.

Advertisement

Ko me ya sa maza ke sha’awar sana’a irin ta gashin masara wanda akasari mata aka sani da yi?

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *