Interview
Tashin kaya yasamu asaline daga manyan kamfanunuwa-aminu Muhammad tahir

Daga kabiru basiru fulatan
Wani babban Dan kasuwa a singa yace tashin kaya yasamu asaline da manyan kamfanunu
Aminu Muhammad tahir yabaiyana hakan ne ayayin tautaunawar sa da wakilin mu Muhammad Muhammad zahraddini yace al,umma da dama na halakanta tashin kaya xuwa ga kanan yan kasuwa
Saidai suma kanan yan kasuwa nakukawa sakamakon rashin tsayayin farashi a kasuwa Wanda hakan yana kawo musu asara acikin kasuwancin su
Daga karshe yayi kira ga yan kasuwa da suyi hakuri da karamar riba don saukakawa al,umma