News
Za mu gurfanar da wanda yai kisan Hanifa a watan Biyu — Lauyan gwamnati ya faɗa wa kotu
Daga Yasir sani Abdullah
Lauyan gwamnati ya faɗa wa kotun cewa sun yi alkawari za su gurfanar da su a gaban kotun da za ta yi shari’arsu a cikin kwana bakwai masu zuwa.
Kotu ta aike da wanda ya kashe Hanifa da wasu mutane biyu gidan yari
Kotun ta kuma sanya ranar 2 ga Fabrairu domin saurarar cikakkiyar shari’ar.