Connect with us

News

Ilimi: dalibai a jihar Kano na fuskantar kalubalen sufuri.

Published

on

1645620346581

Daga kabiru basiru fulatan

 

Advertisement

Kamfanin daukar hoto na Blue Len’s Multimedia, ya wallafa hotunan yadda dalibai maza yan makarantun boko ke samun kalubale ga harkokin sufuri yayin zuwa ko tashi daga makaranta a jihar Kano, yayin da aka jibge tarin motocin da gwamnatin baya da samar don daukar dalibai zuwa makaranta.

 

Advertisement

Kamfanin yayi kira ga gwamnatin Kano cewar bai kamata a cigaba da jibge tarin motocin nan a ma’aikatar ilimi ba, ya kuma yi kira ga iyaye su tsawatarwa ‘ya’yansu wajen daina kashe kudin motar da suka basu don zuwa ko dawowa daga makaranta, maimakon neman lift da suke ga masu motar Daf ko ‘yar kurkura.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending